Cabbage soup By RuNas kitchen.
You can have Cabbage soup By RuNas kitchen using 11 ingredients and 4 steps. Here is how you cook it.
Ingredients of Cabbage soup By RuNas kitchen
- Prepare of Attaruhu.
- Prepare of Tomato.
- It's of Onion.
- It's of Cabbage.
- You need of Garlic.
- It's of Ginger.
- Prepare of Turmeric.
- You need of Maggi.
- Prepare of Chicken.
- Prepare of Potato.
- You need of Spices.
Cabbage soup By RuNas kitchen step by step
- Da farkoh kiyi blending attaruhu da tomato sama sama.
- Ki dora sulalen kazanki ki zuba spices sinki kisa garlic&ginger,cabbage kiyanka madaidaita ki wanke ki ajye a gefe,potato ki yanka ki wanke ki ajye shima.
- To saiki daukoh tukunya kizuba wannan kayan miyan da kikayi blending kisa mai soya sama saiki daukoh ruwan nama da kika sulala ki zuba akai kidaukoh dankali ki zuba kisa maggi da sauran kayan kanshi kirufe ya dahu dankali zakiga tayi kauri kuma mai ya fito to yayi kenan siki kashe wutan jira in ki daukoh cabbage dinki kizuba ki rufe kibashi 10m shikenan. Za a iya cin wannan miya da shinkafa.
- ✍🏻Written by *Rukayya m jamil* *Mrs Nasir * CEO 👩🍳RuNas Kitchen👩🍳.
0 comments:
Post a Comment